

Presented by
Mono Coded
A simple and focused calendar for planning training sessions, events, and daily digital activities with clarity and ease.
77 Went
Mono Coded Free Digital Skills Webinar 2026 In Hausa
About Event
📢 SANARWA MUHIMMA
Muna farin cikin sanar da ku cewa an buɗe registration na MonoCoded Free Courses
🎓 Wannan dama ce ta musamman domin koyon skills na zamani kamar Graphics Design, Web Development, Digital Marketing da sauran su — gaba ɗaya kyauta.
👉 Domin yin registration, shiga nan: https://bit.ly/MonoCodedFree
⚠️ Ka tabbatar ka cika bayananka daidai domin samun damar shiga training ɗin cikin sauƙi.
⏳ Wurare na iyakantacce — ka yi register da wuri kafin a rufe.
Presented by
Mono Coded
A simple and focused calendar for planning training sessions, events, and daily digital activities with clarity and ease.
77 Went